fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Zamu samar da ayyukan yi Sama da Miliyan 1, Jihar Legas ce zata fi samun kaso me tsoka>>Gwanatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa zata samar da ayyukan yi sama da Miliya daya a bangaren kirkira.

 

Ta kuma bayyana cewa, Jihar Legas wadda itace cibiyar kirkire-kirkire na zamani ce zata fi samun kaso me tsoka a wannan aiki.

 

Ministan yada labarai da Al’adu, Lai Muhammad ne ya bayyana haka a yayin da ya kaiwa gwamnan Legas, Babajide Sonwo Olu ziyara.

 

Yace suna kokarin ganin an mayar da tsarin sadarwa ka bangaren zamani.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *