fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Zamu sha wuya idan shugaba Buhari ya sauka daga Mulki>>Sanata Ahmad Lawal

Kakakin Majalisar Dattijai,  Sanata Ahmad Lawal ya bayyana cewa, zasu iya fuskantar wahala a APC idan shugaba Buhari ya sauka a shekarar 2023.

 

Ya bayyana hakane a wajan taron matasa na jam’iyyar. Yace akwai bukatar a gina jam’iyyar ta yanda zata zarta shekarar 2023 da kwarjininta.

 

Yace maganar gaskiya a APC shugaba Buhari ne babban me magoya baya kuma kuma shine ke jawo musu mabiya sosai. Yace dan haka dolene su shirya yanda zasu rike jam’iyyar idan ya sauka.

“Whether we like it or not, the truth is, President Muhammadu Buhari remains the person with the bulk of the support we get across this country in APC.

“[And] when he leaves, he would still have some roles, but I daresay that it is after he leaves office that APC will face its challenge.

“Yes, we have to know our value then, and the value of APC presently is APC minus President Muhammadu Buhari. Whatever it is, that is the value of APC.

“So, we need to do a lot to build this party, and we need our youths more than ever before for them to continue with this legacy that this administration has established all over the country.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *