fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Zamu so yin murna da kisan sa akewa ‘yan Bindiga amma matsalar shine Kaduna zasu dawo>>Sanata Shehu Sani

Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, ya kamata mu kasance cikin farin ciki ne da ruwan bamabaman da akewa ‘yan Bindiga a Zamfara.

 

Yace amma matsalar itace duk sanda aka musu irin wannan, sai su dawo Kaduna da zama.

 

Yace dan haka ba za ayi murna sosai da lamarin ba.

We are supposed to be happy that Bandits are been bombarded in Zamfara state;the problem is that when such happens,they migrate to our Kaduna in larger Numbers. So we can only be ‘half happy’.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *