fbpx
Wednesday, April 21
Shadow

Zamu tabbatar da baiwa kowa kariya, ba zamu bari wata Kabila ta cuci wata ba>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya aha Alwashin baiwa dukkan mabiya addinai da Kabilu kariya koda kuwa kanane ko manya.

 

Shugaban kasar yace  ba zaau bari kowace kabila ta tunzurawa wata ba ta hanyar nuna kiyayya.

 

Shugaban yayi kira ga shuwagabannin addinai da kuma masu rike da sarautun gargaji da kuma gwamnoni da su yi aiki tare da gwamnatin tarayya dan ganin cewa jama ar yankunan su basu tada Fitina ba.

 

Our government will protect all religious and ethnic groups in Nigeria, whether majority or minority, in line with our responsibility under the constitution. We will not allow any ethnic or religious groups to stoke up hatred and violence against other groups.

 

I appeal to religious and traditional leaders, as well as Governors and other elected leaders across the country, to join hands with the Federal Government to ensure that communities in their domain are not splintered along ethnic and other primordial lines.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *