fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Zamu taimakawa Najeriya ta gano masu daukar nauyin Boko Haram>>Kasar Amurka

Kasar Amurka ta sha Alwashin taimakawa Najeriya ta gano masu daukar nauyin Boko Haram.

 

Wakiliyar Amurka a Najeriya, Mary Leonard ce ta bayyana haka yayin ganawa da manema labarai a Abuja.

 

An tambayeta idan kasarta zata taimakawa Najeriya gano masu daukar nauyin ‘yan ta’adda wanda kuma ta amsa da cewa eh ana ma kan maganar yanzu haka.

Leonard said, “That is something we are very eager to partner Nigeria on.

“I have had at least three conversations in the last two months on this subject.

“I won’t like to go into details.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *