fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Zamu yi ta fitowa ana kashe mu, bamu damu ba, mu dai a bamu Biafra>>Nnamdi Kanu

Shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra,  Nnamdi Kanu ya bayyana cewa,  kisan da akewa na kuaa dashi ba zai sa su fasa neman kafa kasar Biafra ba.

 

Kanu yace sojoji da ‘yansanda na kashe masa mutane mabiya, saidai suma ‘yan IPOB din ana zarginsu da kashe jami’n tsaro.

 

Kanu ya bayyana cewa, ko su nawa za’a kashe ba matsala bane, amma suna da tabbacin samun Biafra nan gaba. Yace fahimtar hakan ga gwamnatin Najeriya shine zai kawo saukin lamari.

The tweet reads, “At the end of this tortuous journey, history will record that referendum, NOT bullets, determined their fate.

 

“It matters not how many they kill; one outcome is inevitable, Biafra MUST emerge a FREE nation. The sooner the Caliphate understand this inevitability, the better for all”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *