fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Zan Ci Gaba Da Tattaki Zuwa Borno Koda Zan Rasa Raina, Cewar Matashin Da Ya Taso Daga Jigawa Zuwa Makduguri Don Ganin Gwamna Zulum

“Yanzu haka na bar Damaturu na nufi Borno, kuma sai na karasa Maiduguri koda zan rasa rayuwata”, inji matashi Usman Zubairu wanda ya taso daga Hadejia zuwa Borno a kafa domin ganin gwamna Zulum.

Idan ba a manta ba dai, a jiya Gwamna Zulum ya takawa matashin birki a shirin da yake na zuwa Maidugurin.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *