fbpx
Monday, November 29
Shadow

Zan iya auren maza 8?>>Wata Matashiyar Arewa ta tambaya

Wata matashiya daga Arewa ta yi tambayar shin zata iya auren maza 8?

 

An yi tambaya ne akan shin zaka auri wanda kake soyayya dasu?

 

Sai itama ta yi tambayar cewa, shin zata iya auren maza 8?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *