fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Zan kawo karshen hare-hare a jihar Imo>>Shugaba Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya lashi takobin kawo karshen kai hare hare a jihar Imo da ke kudancin Najeriya.

Yana magana ne yayin ziyarar kaddamar da wasu ayyuka a jihar.

”Babu wata al’umma da za ta samu ci gaba alhalin tana fama da matsalar tsaro, inji shugaban yayin da yake gabatar da jawabi”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *