fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Zan so a hadamu Dambe da Joe Biden in masa dan banzan duka>>Tsohon Shugaban Amurka, Donald Trump

Tsohon shugaban kasa, Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, zai so a hadashi fada da shugaban kasar Amurka me ci, Joe Biden kuma zai yi nasara akanshi.

 

Trump ya bayyana hakane a wajan kaddamar da wani damben da aka yi a Amurka inda ya bayyana cewa shi da Biden yake son a hadasu.

 

Trump ya bayyana cewa, zai wan Biden kwaf daya cikin kankanin lokaci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *