Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, zasu tabatar da cewa, an mayar da matsalar tsaron da Najeriya ke fuskanta a matsayin Tarihi.
Yace jami’an tsaron Najeriya sun kulli wanna aniya a ransu kuma yasan zata tabbata.
Wannan Bayani ya fito ne daga bakin kakakin shugaban kasar, Femi Adesina.
“I am convinced that the new resolve within the security personnel to make sure that insecurity in the country becomes part of our history will come to pass,” said Mr Buhari in his Easter message to Christians.
Wallah I wallahi wallahi karyasuke