fbpx
Friday, April 23
Shadow

Zan yi murabus idan aka nemi na yi wani abu wanda ya saɓa doka – Shugaban Hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa

Shugaban Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC), Abdulrasheed Bawa ya ce zai yi murabus idan aka nemi ya yi wani abu da ya saba wa dokar kasa.

Shugaban EFCC din mai shekaru 40 wanda ya fadi haka a wata hira da aka yi da shi a gidan talabijin na NTA, ya ce zai yi ayyukansa kan doka da oda.

Bawa ya kuma bukaci ‘yan Nijeriya da su daina girmama rashawa da gurbatattun mutane a cikin al’umma.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *