fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Zuwa yanzu, Yahudawan Isra’ila sun jefawa Falasdinawa bamabamai sama dubu 1 inda mutane 109 suka mutu

Kasar Isra’ila ta jefawa Falasdinawa a zirin gaza makamai sama da 1000 a yayin da take kara hankoron kan hare-haren nata.

 

Saidai itama kungiyar Hamas bata daina kai hare-haren rokokin da ta ke kaiwa ba kakmautawa akan kasar Isra ba, duk da basa tasiri sosai saboda kariyar da kasar ta Isra’ila ke da ita na tare hare-haren.

 

Shugaban kasar Isra’ila,  Benjamin Netanyahu ya sha Alwashin cibgaba da kai hari me tsauri sosai inda yace sai ya kakkabe kungiyar ta Hamas.

 

An dai baiwa ‘yan kasar Isra’ila shawarar su shiga guraren karkashin kasa dan buya saboda fargabar Hamas zata kara kaimi wajan kaiwa kasar hare-hare.

 

Hakan na zuwane dai duk d kiraye-kirayen sassaura wuta dake fitowa daga kasashen Duniya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *