Tauraruwar Fina-finan Hausa,Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata da ta sha kwalliyar Sallah.
Ta sakawa Masoyanta na shafukan sada zumunta hotunan inda da dama suka yaba.