Pages
(Move to ...)
Shafin Farko
Tuntubi Hutudole:Contact Us
Dangane da Hutudole: About Us
Tallata Hajar ku: Advertise Here
▼
Saturday 24 August 2019
Shekaru 22 bayan rasuwarshi: An hako gawar Nasir bata rubeba, likkafaninshi be yi datti ba
›
Allah sarki, wata alama dake nuna mutumin kirki da yayi rayuwa me kyau itace kaga gawarshi bata lalace ba tana nan yanda take shekaru ar...
Liverpool ta lallasa Arsenal da ci 3-1: Nicolas Pepe ya wuce Van Dijk da kwallo bayan wasanni 50 ba'a samu wanda yayi hakan ba
›
A wasan da suka buga yau na gasar Premier League, Liverpool ta lallasa Arsenal da ci 3-0 inda Salah ya ci kwallaye 2 sai kuma Matip da y...
Hadiza gabon ta haskaka a wadannan hotunan
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata data sha kyau, Tubarkallah Muna mata fatan Alheri.
Real Madrid ta yi kunnen doki da Real Villadolid
›
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid a wasan data buga na farko a gidanta a kakar bana ta gasar Laliga tsakaninta da Real Villadolid sun...
A Karin farko, Crystal Palace ta doke Man United da ci 2-1, Rashford ya barar da bugun daga kai sai Gola
›
A karin farko kungiyar Crystal Palace ta yi nasara akan kungiyar Manchester United a tarihin buga wasansu a gasar Premier League, wasan ...
Kalli wasu zafafan hotunan Maryam Yahaya da dumi-duminsu
›
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan dake ci gaba da samun karbuwa sosai gun masoya fina-finan Hausa inda ta sakarwa masoyan...
Shugaban Masu fafutukar kafa kasar Biafra yayi kira ga mutanenshi dake kasar Japan su kaiwa shugaba Buhari Hari
›
Bayan da shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya fitar da sanarwar zuwa kasar Japan gobe, Lahadi dan halartar taron ci gaban nahiyar Afrika ka...
Chelsea ta yi nasara a karon farko karkashin jagorancin Lampard bayan data lallasa Norwich da ci 3-2: karanta bayanan da suka shafi wasan
›
A karin farko kungiyar Chelsea karkashin jagorancin sabon me horas da ita kuma tsohon dan wasanta, Frank Lampard ta yi nasara a wasan da...
Shugaba Buhari zai kai ziyara kasar Japan
›
Shugaban kasa,Muhammadu Buhari zai kai ziyara kasar Japan Gobe, Lahadi idan Allah ya kaimu inda zai halarci taron kasuwanci tsakanin kas...
Za'ayi bikin Ranar Hausa a kasashen Turai,Asia da Amurka
›
Ranar Hausa da ake yin bikinta ranar 26 ga watan Agusta na kowace Shekara a shafukan sada zumunta na yanar Gizo, Musamman na Twitter, wa...
Messi ne ya haddasawa Coutinho matsala a Barcelona>>Rivaldo
›
Tsohon dan wasan Barcelona Rivaldo ya zargin kaftin din kungiyar na yanzu, Lionel Messi, da taka rawa wajen haddasa rashin nasarar Phili...
'Ya'Yan Atuki 2 sun kammala karatun Digiru na 2
›
'Ya'yan dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar watau Mustapha da Aliyu sun kammala karatun digiri...
Nazir Sarkin Waka ya haskaka a wannan hoton
›
Tauraron fina-finan Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Wakar Satkin Kano kenan a wannan hoton nashi daya haskaka,ya bayyana cewa, Abi Rayuwa a Ha...
[Hotuna]Gwamnan Katsina ya kai ziyara ma'aikatar cikin gida
›
Gwamna Aminu Bello Masari A Lokacin Da Ya Kai Ziyarar Aiki A Ma'aikatar Harkokin Cikin Gida. Da Kuma Ziyara Ofishin Shugaban Hukum...
1 comment:
Uwa da danta sun karbi musulunci a jihar Kano
›
Wannan hoton wata mahaifiyace da danta da suka karbi musulunci a garin Gaya dake jihar Kano, Muna fatan Allah ya kara musu da mu fahimta...
Bance zan fitar da 'yan Najeriya daga talauci ba>>Ministan Sadarwa, Dr. Pantami
›
Ministan Sadarwa, Sheikh Isa Aliyu Pantami ya karyata wani rahoto da jaridar The Nation ta wallafa dake cewa wai yace zai fitar da '...
Najeriya za ta karbi biyan bashin Naira biliyan 614 daga jihohinta 35
›
Gwamnatin Najeriya ta fara wani shirin tattaro kudaden lamunin da ta arawa jihohin kasar 35 ban da jihar Lagos wadanda yawansu ya kai Na...
Shugaba Buhari ya gana da Gwamna Zulum bisa Harin Boko Haram
›
A kokarin sa na inganta harkar tsaro a jihar Borno, Mai Girma Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya yi ganawar sirri da ...
[Hotuna] Sheikh Dr. Isa Ali Pantami a ofis Ranar Farko
›
Ministan Sadarwa, Sheikh Isa Aliyu Pantami kenan a wadannan hotunan yayin zamanshi na farko a Ofishinshi, yayi fatan Allah ya taimakeshi...
1 comment:
PSG zata biya tara saboda zagin Neymar da magoya bayanta suka yi
›
Hukumar shiryawa da kuma lura da gasar Ligue 1 ta Faransa LFP, ta ci tarar kungiyar PSG euro 2,000, saboda yadda magoya bayanta suka rik...
‹
›
Home
View web version