Pages

Saturday 15 October 2016

An sake karrama Adam A. Zango

Matasan dake unguwar Badarawa dake cikin garin Kaduna sun karrama jarumin dan wasan hausa kuma mawaki Adam A. Zango domin kawo ci gaba tsakanin matasa a Arewacin kasarnan.

No comments:

Post a Comment