Pages

Sunday 9 July 2017

Halima Atete tayi sabuwar mota

Jarumar fim din hausa, Halima Atete tayi sabuwar mota, wadda ake ganin hotonta a sama, Allah yasa alheri ya kuma tsare. Amin

No comments:

Post a Comment