Pages

Tuesday 10 October 2017

Wasila na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tsohuwar jarumar finafinan Hausa Wasila na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.

No comments:

Post a Comment