Pages

Thursday 19 April 2018

Shugaba Buhari ya halarci taron shuwagabannin kasashe renon Ingila

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da sauran shuwagabannin kasashe renon kasar Ingila sun halarci taron kasashe renon Ingilar da aka gudanar yau a can kasar ta ingila, firai ministar kasar, Theresa May da sakatariyar kungiyar kasashe renon Ingila Patricia Scotland ne sukawa shugaba Buhari da sauran shuwagabannin kasashe maraba.





No comments:

Post a Comment