Pages

Wednesday 22 May 2019

BA RABO DA GWANI BA: Saura Kwana hudu CP Wakili ya yi ritaya

Hazikin dan sanda, mai farin jinin al'umma, mai kokarin aikata gaskiya, wanda ke burin ganin mutane na tafiya bisa gaskiya, wato Kwamishinan 'yan sandan jihar Kano, Mohammed Wakili (Bajirao Singham) zai kammala aikinsa na Dan Sanda a ranar 26 ga wannan watan na Mayu, kamar yadda bayanai ke fitowa.


Me za ka ce dangane da rasa haziki irinsa a cikin aikin dan sanda?

Shin wacce hukumar kake fatan a bawa Singham shugabancinta a Nijeriya?

Daga Rabi'u Biyora


No comments:

Post a Comment