Pages

Sunday 19 May 2019

Na Jarraba Sheik Sani Jingir Sau Da Dama Amma Ban Taba Kama Shi Da Cin Amana Ba>>Sheik Pantami

Na Jarraba Sheik Sani Jingir Sau Da Dama Amma Ban Taba Kama Shi Da Cin Amana Ba, Cewar Sheik Pantami

Dr. Isa Ali Fantami ya ce "na jarraba Sheikh Sani Yahaya Jingir sau da yawa amma ban taba kama shi da cin amana ba.


"Nagartar Malan Sani Yahaya Jingir da na sani ta bangarori da yawa, to gaskiya Shugabannin Kungiyar Izala da yawa daga cikin su na fi su sanin ko waye Sheikh Jingir.

"Dalilina kuwa shine na yi mu'amala mai nauyin gaske ta amana ta sirri amma wallahi Allah ne shaida ta daidai da dakika daya ban kama Malam da cin amana ba".
Rariya.


No comments:

Post a Comment