Pages

Wednesday 22 May 2019

Shugaba Buhari Zai Ziyarci Kasar Kasar Faransa A Watan Yuni

Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Marcon ya aikawa da shugaba Buhari takardar gayyata zuwa taro tsakanin kasashen Afrika da Faransa, wanda za a gudanar a cikin wata mai kamawa a garin Bordeaux.


Babbar Sakatariyar taruka tsakanin kasashen Afrika da Faransa, Stephanie Rivoal ita ta bayyana hakan ga ministan harkokin waje na Nijeriya, Mista Godfrey Onyeama a jiya a Abuja.



No comments:

Post a Comment