Pages

Friday 21 June 2019

An sasanta Fati Muhammad da Teema Makamashi

A kwanakin bayane dangantaka ta yi tsami tsakanin taurarin fina-finan Hausa, Fati Muhammad da Teema Makamashi sanadiyyar rige-rigen hidimtawa Sanata Dino Melaye da suka yi.



Lamarin ya kai har Ita Teema ta rika habaici ganin cewa itace ta fara zuwa gurin sanatan

Saidai daga baya tauraron Fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya shiga tsakani inda ya sasantasu.

Fati da Teemar duka sun saka hotuna inda suke tare da Ali Nuhun sannan suka rungume juna da rubuta Allah ya zaunar damu lafiya.

Muna fatan Allah ya kara fahimtar Juna.

No comments:

Post a Comment