Pages

Sunday 7 July 2019

AFCON: Algeria da Madagascar sun kai wasan Gaba

A wasan da kasashen Algeria da Guinea suka buga yau na neman cin kofin nahiyar Afrika, Algeria ta fitar da Guinea bayan lallasata da ci 3-0.



Hakanan kasar Madagascar ma ta wuce zuwa wasan kusa dana kusa dana karshe bayan lallasa kasar DR Congo da ci 4-2 a bugun daga kai sai me tsaron gida bayan sun tashi wasa 2-2.


No comments:

Post a Comment