Pages

Wednesday 17 July 2019

Maryam Yahaya na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan da ta saka a shafukanta na sada zumunta inda take murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.




No comments:

Post a Comment