Pages

Saturday 17 August 2019

Kalli yanda wani ministan india yayi kokarin sasanta matsalar duba lafiyar Zakzaky

Wannan wani ministan Kasar India ne me suna, Mr. Mukhtar Abbas Naqvi wanda shima ana tunanin dan Shi'ane da ya je ganawa da shugaban shi'ar Najeriya ta IMN, Shiekh Ibrahim Zakzaky inda yayi kokarin sasanta matsalar da aka samu kan duba lafiyar Zakzaky.





Amma dai ga dukkan alamu be yi nasara ba dan kuwa Zakzaky dai da matarshi sun dawo gida Najeriya.





Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment