Pages

Friday 23 August 2019

Oxlade-chamverlain zai cigaba da zama a Liverpool

Liverpool ta kara tsawon yarjejeniyar da ta yi da dan wasan Ingila Alex Oxlade-chamverlain.


Kulob din Liverpool ya bayyana cewa tabbas an yi sabuwar yarjejeniya da dan wasan mai shekaru 26. 

A shekarar 2011 ne Oxlade-Chamberlain ya koma Arsenal inda bayan shekara 6 ya koma Liverpool.

Ya buga wasanni 47 da rigar Liverpool inda ya zura kwallaye 5. 







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment