Pages

Saturday 19 October 2019

An kama wani matashi da satar Dan kamfai a Jihar Naija

Rahotanni daga jihar Neja sun nuna cewa an samu wata kungiyar matasa masu yawo a cikin a daidaita sahu a wasu sassa na jihar, inda da zarar sun dauki mace sai nuna mata makami, daga bisani su tursasa ta ta cire dan kamfanta ta ba su.


Ana yi wa kungiyar lakabi ne da 'Pant Or Your Life', ma'ana 'dan kamfenki ko rayuwarki'.

Yawanci dai a yankin kudancin kasarnanne aka fi jin wannan abu to amma ga dukkan alamu gashi yana neman shigowa Arewa.

Matasa masu neman abin Duniya Ido Rufe ta hanyar Sihiri ne sukan satarwa Mata dan Kamfai.







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment