Pages

Saturday 7 December 2019

Taurarin fina-finan Hausa, Sun jewa Atiku Abubakar gaisuwar Hadiminshi da ya rasu

Taurarin fina-finan Hausa na Kannywood da suka hada da Adam A. Zango, Fati Muhammad, Buhari Al-Amin sun jewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Kuma danbtajarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar gaisuwar Hadiminshi, Pariya da ya rasu kwanakin baya a Dubai.




Adam A. Zango da Fati Muhammad duk sun wallafa hotunan Ziyarar a shafukansu na sada zumuntaninda Fati Muhammad ta rubuta cewa.

Alhamdulillahi yau na hadu da maigidana jagorana, mahaifina, wanda shine komai a rayuwata Alhaji Atiku Abubakar, Allah ya kara lafiya da Nisan Kwana, Ubangiji Allah ya kai Haske kabarin Pariya.








Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment