Pages

Monday 27 January 2020

Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya sha caccaka saboda yiwa Tauraron dan kwallon Kwandon kasar Amurka daya mutu fatan RIP


Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya sha suka daga wasu bayan daya yiwa tauraron dan kwallon kwando na kasar Amurka, Kobe Bryant da ya mutu tare da diyarshi a hadarin jirgin sama fatan Allah ya huta.



Bashir ya saka hoton Bryant a shafinshi na dandalin Twitter inda ya mai fatan RIP
Saidai yayin da wasu suka yaba, wasu kuwa sukar wannan abu suka yi inda sukace an saka Bom a masallaci a Borno, An sace mutane dan neman kudin fansa amma bai yi magana akai ba sai mutuwar Bryant.

Wani kiwa cewa yayi tunda dai ba musulmi ya mutu ba to ranshi ba zai huta ba.







Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment