Pages

Saturday 25 January 2020

Kayatattun hotunan 'yan wasan PSG, Neymar, Mbappe da sauransu a wajan kallon kwalllon Kwando

Taurarin kwallon kafa na kungiyar PSG, Kylian Mbappe, Neymar, Icardi, Thiago Silva da Verratti kenan a wadannan kayatattun hotunan yayin da suka je kallon kwallon kwando a Birnin Paris na kasar Faransa.


















Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment