Pages

Thursday 23 January 2020

Liverpool ta buga wasanni 40 ba tare da rashin nasara ba

Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta lallasa Wolves da ci 2-1 a wasan da suka buga na gasar cin kofin Premier League a daren yau. Henderson ne ya fara ciwa Liverpool kwallo saidai Wolves ta farke ta amma Firmino ya kara ta biyu.




Da wannan nasara, Liverpool ta buga wasanni 40 kenan a gasar ta Premier League ba tare da yin rashin nasara ba.

Ta kuma ci gana da jan zarenta a saman teburin Premier League da maki 67.



Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment