Pages

Friday 24 January 2020

Najeriya zata shawo kan Matsalar Rikicin Arewa maso Gabas>>Shugaba Buhari ga EU

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana yau da kwamishinan kungiyar hadin kan Turai dake kula da Rikice-Rikice, Janez Lenacic a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja inda ya basu tabbacin cewa Najeriya zata shawo kan rikice-rikicen dake Arewa Maso Gabas.



Shugaban yace Najeriya ta fuskanci matsalar Yakin Basasa kuma ta shawo kan lamarin ta kuma ci gaba dan haka wannan ma zai wuce.









Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment