Pages

Sunday 19 January 2020

Talauci ya karu a Najeriya kuma 'yan kasa basa farin ciki da shuwagabanninsu>>Tsohon shugaban APC, Oyegun

Tsohon shugaban jam'iyyar APC, John Oyegun ya bayyana cewa Najeriya na kara fadawa cikin talauci kuma abubuwa da dama basa tafiya yanda ya kamata dan hakane mutane basa farin ciki da yanda kasar take.



Oyegun yayi wannan jawabi a wajan taron da Daily Trust ta shirya na waiwaye kan shekaru 20 da Najeriya ta shafe kan turbar Dimokradiyya.

Ya kara da cewa duk da dai a shekaru 20 da suka gabata, kowace gwamnati data zo takan kawo ci gaba a kasar amma ya kamata a bincika me ysa har yanzu mutane da dama basa farin ciki da shuwagabannin su.








Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment