Pages

Saturday 25 January 2020

Wallahi na yi aure>>Deezell ya gayawa wata data ce mai Da So samune



Wata baiwar Allah data saka hotonta a shafinta na dandalin Twitter ta kuma Rubuta Da So Samune hade da sunan mawaki Deezell ta dauki hankalinshi inda yayi tunaninbtana sonshine.



Dalilin haka ya bata amsar cewa, Wallahi A'isha na yi Aure.

Saidai itama ta mayarmai da amsar cewa, Ibrahim Daman ba sonka nake ba. Wakar nake so ba kaiba.






Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment