Pages

Tuesday 2 January 2024

yadda ake ma saurayi shagwaba



Akwai hanyoyi da yawa da akewa saurayi shagwaba amma zaifi kyau a yiwa wanda za'a aura, ko miji.

 

SIRRIN SHAGWABA😩♥️😩♥️😩♥️✨πŸ’«

SHAGWABA 😩😩πŸ˜₯ A DON YA MACE 🀩

Ina masu bibiyar wannan gida namu mai albarka kufito muna da lecture ✍️

Xamu fara bayani a kan shagwaba ga yan mata kuma wacce irin shagwaba yakamata kiyiwa saurayinki, sannan da wanne lokaci zakiyi kuna tare kokuma a waya,,,,,

GA KADAN DAGA CIKI 😩😩

idan Allah ya hadaki da saurayi me son shagwaba, nafarko kisan ynd xaki ringa sannan kiringa ja baya dashi ah to πŸ™„

Wanne lokaci zakiyi shagwaba 😩

Lokacin da kikasan habibinki yyi fushi dake,, shin kinsan cewa idan kikayiwa habibinki shagwaba idan yana fushi dole seya sauke wannan fushin nashi😩

🀩LECTURE 🀩

πŸ‘© habibi 😩😩
πŸ‘¨na'am bby
πŸ‘© Habibi Uhmm uhmm 😩

anan xe tambyki me yafaru sannan idan shwgabar ta kwadayice seki bashi amsa πŸ™„✍️

😩😩Nii dae Nii dae kaza nakeso uhmm uhmm 😭😭 dear kaza πŸ˜₯ kuma ma seka siyamin πŸ˜₯

ni dai nafadi ra'ayinane amma a lokacin zaki iya fada masa cewa ga abinda kikeso ko chocolate, ko shawarma, ko burger, ko nama tsire koma dai mene kinsan ynd xakiyi πŸ˜€

🀩 LECTURE 🀩🀩

Shagwaba yayin da saurayinki yake fushi dake shin kokinsan cewa ta hanyar shagwaba zaki iya maida laifin kanshi πŸ˜…

😩😩 Uhmm uhmm uhmm Habibina uhm😭 am sorry plsss πŸ˜”πŸ˜”seki dan hada da kukan karya kingane ae πŸ™„ sekici gaba da cewa,,,

nii Nii ba ason raina nayi ba kayi hkr kaji dear na πŸ˜₯

kinayi kina mgnr kamar zakiyi kuka 😏😏

Idan kuma yaki hkr sekice

Uhmm uhmm 😩 dear bakaine se fada kakemin ba πŸ˜₯kuma ma nabaka hkr kaki hkr se fada kakemin 😭😭 Allah sarki niii πŸ˜₯ Habibi na bayasona yau 😭😭

😩😩Kuma ma ae banice nayi laifiba kaine ma kayi πŸ˜₯kuma kaketamin fada😩nii se fada kakemin 😭😭😭😭

Kai ana shagali kiyi haka idan be sauke laifin yadawo dashi kanshi ba 🀣

GARGADI 😏
wllh karki kuskura kiyiwa saurayi shagwaba kuna guri daya idan kunne yaji jiki ya tsira πŸ™„

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment