Pages

Friday 12 April 2024

An Yanke Wa Bobrisky Hukuncin Wata 6 Gidan Gyaran Hali

An Yanke Wa Bobrisky Hukuncin Wata 6 Gidan Gyaran Hali


An Yanke Wa Shahararren Dan Daudu Idris Olarewaju Okuneye Wanda Aka Fi Sani Da Bobrisky Hukuncin Wata Shidda Gidan Gyaran Hali Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba, Kan Cin Zarafin Naira Da Kotu Ta Kama Shi Da Laifin, Yau Juma'a.

Daga Jamilu Dabawa
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment