Pages

Friday 12 April 2024

An Yi Rashin Jajirtaccen Kwamanda Wanda Ya Hana Ƴan Ta'addar Daji Sakat A Hanyar Jibia

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

An Yi Rashin Jajirtaccen Kwamanda Wanda Ya Hana Ƴan Ta'addar Daji Sakat A Hanyar Jibia

Allah Ya yi wa Alhaji Ummaru Usman Overzero rasuwa a jiya Laraba 10/04/2024 yayin hawan Sallah ƙarama a jihar Katsina.



Overzero dai Jarumi ne wanda yake kula da yankin Daddara akan hanyar Jibia, ya rasu ne bayan da ciwon asma ya taso masa.

Muna masa adduar cikawa da imani. Allah ya yafe masa kura-kuransa, Ya sa mutuwa ta zama hutu a gare shi. Amin.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment