Pages

Sunday 19 March 2017

Ali Nuhu(sarki) da Adam A. Zango(Yarima) sun yabi junansu

Da alama dangantaka tana karayin kyau tsakanin manayna jaruman fim din hausa, Ali Nuhu (Sarki) da Adam A. Zango, dan sarki ko kuma yarima, su biyun sun yabi junansu ne a dandalinsu na shafukan sada zumnta, inda Ali Nuhu ya yaba da irin abotar aiki dake tsakaninshi da Adam A. Zango da kuma irin fahimtar junansu da sukayi, Shi kuma Adam A. Zango ya yabawa Ali bisa irin zama shugaba na gari wanda ke dora mtane kan hanya ta kwarai.

Dama dai haka ya kamata ace ana samun jituwa tsakanin masu koma wace irin sana'a domin da fahimtar juna komi zaifi tafiya daidai.

No comments:

Post a Comment