Pages

Sunday 19 March 2017

An tantance shafin Rahama Sadau na Instagram

Duk da cewa korarriyar jarumar fim din hausa, Rahama Sadau ta kasance wadda tafi kowace jaruma da jarumin fim din hausa yawan mabiya a dandalin muhawara da sada zumunta na shafin Instagram, amma hakan baisa an tantance dandalin nata ba sai kwanan nan, A yanzu dai Rahama itama ta shiga sahun wadanda shafin yasan da su/ ya kuma basu wata dama ta musamman wadda zatasa a ganesu su kuma banbanta da duk wani wanda basuba, ko kuma wani da yake kokarin yin amfani da sunansu dan yin wani abu a shafin.

Muna taya Rahama murna.

No comments:

Post a Comment