Pages

Wednesday 17 May 2017

Abdulmumini Jibril yayi murnar cika shekaru 40, matarshi ta nuna tsohon cikinta

Dan majalisar wakilai wanda aka dakatar dake wakiltar kiru da bebeji, Abdulmumini Jibril yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi, wanda yanzu shekarunshi 40 kenan a Duniya, yayi bikinne kwanannan tare da 'yayanshi da me dakinshi maryam. Muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka. Amin.
A lokacin murnar zagayowar ranar haihuwar haihuwar Abdulmumini jibril, matarshi ta nuna cikin datake dauke tashi, muna mata fatan Allah yasa ta haihu lafiya ya kuma sakawa jaririn albarka, amma wannan abu na nuna ciki dabi'ar yahudancice wadda bata dace da matan aure musulmi ba. Allah yasa mu dace ya kuma shiryemu baki daya. Amin.

Karin hotuna.



No comments:

Post a Comment