Pages

Wednesday 17 May 2017

Aminu Alan Waka yaje aikin Umrah

Shahararren mawakin hausa, Aminu Alan waka yaje aikin Umrah, Kasar Saudiyya, muna mishi fatan Allah ya dawo dashi lafiya ya muna amsa ibada. Amin.

No comments:

Post a Comment