Pages

Wednesday 17 May 2017

Hotunan Maryam Booth na kwanan nan

Jarumar fim din hausa, Maryam Booth kenan a wadannan hotunan nata da tayi kyau, saidai kai babu dan kwali, a kwanakin bayane Maryam tace ta gano cewa mutum ya rika farantawa ranshi shine abu mafi mahimmanci a rayuwa, tun daga wancan lokacine ta rika saka kaya kala-kala tana daukar hotuna dasu, da alama canja kaya da daukar hoto shine ke faranta mata rai.

Karin hotunan Maryam.








No comments:

Post a Comment