Pages

Monday 10 July 2017

Gwamnan Kaduna tare da 'ya 'yanshi

Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i kenan tare da'ya 'yanshi yana wasa dasu, wani bawan Allah ya saka wadannan hotunan a shafinshi na Facebook amma yana sukar gwamnan akan cewa shi gashi yana wasa da iyalinshi amma yaje Zaria ya kashe mutane ya rabasu da iyalansu.
Da yawan mutane dai sun bayyana wanda yayi wancan rubutu da cewa dan shi'ane.
Karin hoto.

No comments:

Post a Comment