Pages

Saturday 12 August 2017

Hotunan Sadik Zazzabi ada da yanzu

Shahararren mawakin hausa, Sadik Zazzabi kenan a wadannan hotunan nashi lokacin yana yaro, da kuma yanzu, da alama tun yana karamin yaro ya taso da tarbiyyar saka hula. Muna mishi fatan alheri.

No comments:

Post a Comment