Pages

Saturday 12 August 2017

"Shugaban M. Buhari zai dawo kwanannan">> Fadar shugaban kasa

Me baiwa shugaban kasa shawara akan kafafen yada labarai na zamani, Bashir Ahmad ya bayyana a dandalinshi na sada zumunta cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai dawo kwanannan, Dama dai anyi ta samun kishin-kishin din cewa shugaba Muhammadu Buhari zai dawo, saidai har yanzu ba'a bayyana ranar dawowar tashiba. 

No comments:

Post a Comment