Pages

Saturday 19 August 2017

Jirgin Shugaba Buhari ya sauka a Najeriya

Jirgin shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a lokacin daya sauka anan gida Najeriya daga Birnin Landan bayan kwashe kwanaki fiye da dari yana jiyya a can, munawa baba Buhari barka da zuwa da fatan Allah ya kara mishi lafiya.





No comments:

Post a Comment