Pages

Sunday 20 August 2017

Hotunan dawowar shugaba Buhari


Hotuna kenan na yanda shugaban kasa, Masoyin talakawa, Muhammdu Buhari ya dawo jiya da kuma yanda jigogin gwamnati suka tarbeshi da jama'ar gari da iyalanshi, munawa baba Buhari barka da zuwa da fatan wannan karin shine na karshe da zai fita waje da sunan rashin lafiya, Allah yasa haka.



Karin hotuna.









No comments:

Post a Comment