Pages

Sunday 20 August 2017

Mutanen da suka tafi Saudiyya akan kekuna daga Ingila sun Isa a Yau

Wannan labarin yana da shauki da birgewa , mutanennanne da suka tafi Kasar saudiyya daga kasar Ingila akan kekuna a yau Lahadi sun isa kasar Saudiyyar, sun birge mutane sosai kuma sune na farko, muna fatan Allah ya biyasu cikakkiyar ladarsu ta tafiya da kuma aikin hajji. Kalli wannan hoton bidiyon dan ganin yanda jami'an tsaron kasar Saudiyya da jama'ar gari suka tarbesu suna kabbara cikin murna.

No comments:

Post a Comment