Pages

Sunday 20 August 2017

Saurari sabuwar wakar da RaRa ya yiwa Buhari

Wannan wakar cuta ba mutuwabace da shahararren mawaki, RaRa ya rerawa shugaba Buhari bayan dawowarsa gida Najeriya a Jiya, Muna karawa shugaba Buhari fatan karin samun sauki da samun damar gudanar da mulki.

No comments:

Post a Comment